Mahadi Zai Baiyana A Kano Anata Shirye Shirye

172

- Advertisement -

*ACIGABA DA SHIRYE-SHIRYEN DA TAKEYI NA TARAR MAHADI MAIDOGON ZAMANI DR.RABIU MUSA KWANKWASO A 30/1/2018*

kungiyar Kwankwasiyya Reporters Nigeria Kano State chapter tana gayyatar Shugabanin wannan kungiya na kananan hukumomi 44, halartar muhimmin taro Wanda ake gayyatar Kowane Chairman Na Local Government da Exco’s Dinsa domin cigaba da Shirye-shirye natarar Jagora Dr. Rabiu Musa Kwankwaso. 

Kamar yadda kukasani kwankwasiyya Reporters Nigeria na tafiya kafada da kafada da dukkanin Shugabannin ta na kananan Hukumoni, kuma duk wani tsari ko shiri da yashafi wannan tafiya Hakika muna kokari domin ganin munsauke Hakkin Kowa, Dawannan muke Kira da Shugabanin domin Suzo akan lokaci banda African Time. 

Hakika zuwan Kowa daga cikin wadanda aka gayyata nada muhimmanci. 

Za’ayi wannan gagarumin zama ne a Ranar Asabar 13/1/2018 

Lokaci.1:00 na Rana 

Guri. Gidan Kwankwasiyya na Lugard nasarawa G.r.a

Allah yabada ikon zuwa Ameen.

SANARWA.

Usman Kwankwason Rijiyar Lemo 

P. R.O KR/KN/0007 @KWANKWASIYYA REPORTERS NIGERIA KANO STATE CHAPTER*

*SHARE BY……*

*KWANKWASIYYA REPORTERS GWALE.*

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.