Manyan Labarai:- DPD Jahar Kaduna Ta Tsaida Makarfi Dan Takara

125

- Advertisement -

labarai Daga “Mal Musa Mai Shago” Kaduna State Ya Ruwaito Cewa.
Jam’iyyar PDP reshen jihar Kaduna ta tsayar da tsohon Gwamnan jihar, Sanata Ahmed Mohammed Makarfi a matsayin dan takarar Shugaban kasa na zaben 2019.

Shugabannin gudanarwa na jam’iyyar sun nuna cewa Makarfi ne kadai ya fi cancanta ya fafata da Shugaba Buhari saboda kwarewarsa kan Harkokin mulki da na siyasa.
Wannan Sakone Daga Rashin Kungiyar PDP TabJahar Kaduna State,

Kuyi Share Zuwa WhatsApp, Facebook, Twitter, Da Kuma Instagram.

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.