Download Video, Kwankwaso Yace Zalunci Ne An Hanamishi Ziyara Garin Su.

162

- Advertisement -

Jama’a Assalamu Alaikum Barkan Ku Da Wannan Lokaci, Kamar Yadda Dai Koya Samu Labarin Cewa Kwankwaso Zai Ziyarci Gi Kano Domin Ganin ‘Yan Uwa Da Abukan Arzikinsa, Amman Sai Dai Abin Ya Sauya.

Wannan Lamarin Ya Sauya Ne Yayin Da Baba Buhari Da Mataimakin Sa Osibanjo, Suka Nemi Dr Rabi’u Musa Kwankwaso Suka Shiga Mitin Domin Tattaunawa Kan Zuwansa Kano.

A Yanzu Dai Sun Rigaya Sun Fito Daga Mitin Da Suka Shiga Sai Dai Ga Video Nan Da “Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ” Ya Fitar Da Jawabai Na Sanadiyar Rashin Zuwansa Kano.

Download Video Domin Kallo Da Sauraron Yadda Abin Yake.

Download Video Now .
Please Share To Your Friends.

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.