Audio:- Muryar  Kwamishinan Ganduje Yace Tsorone Ya Hana Kwankwaso Zuwa Kano

131

- Advertisement -

Ayau Ne Muka Samu Labarin Cewa an Tattauna Da Kwamishinan Watsa LabarainNa “Dr Abdullahi Umar Ganduje ” Inada Yake Baiyana Dalilin Da Yasa Kwankwaso Ya Ki Zowa Kano.

Wannan Labari Ya Biyo Bayane Bayan Jama’a Na Ta Ce-ce Kuce kan Kewa ‘Buhari Da Makarabansa ” Sun Shiga Mitin Da Kwankwaso Domin Ya Janje Zuwan Sa Kano.

Kwamishinan Ganduje Ya CE Wannnan Duk Karyace Ake Ta Fada Babu Wanda Ya Shiga Mitin Da (Kwankwaso) Kan Cewa Ya Janye Zuwansa Kano.

Amman Dai Kamin Nan Ga Audio Video Nan Kuyi Download Ku Ji Da Kunnayen Ku.

DOWNLOAD AUDIO VIDEO HERE

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.