Babbar Magana Butun Butumi ‘Year Tsana Mai Kama Da Mace Don Yin Jima’i

299

- Advertisement -

Chap Jama’a Wannan hoto da kuke gani hoton mutum- mutumin wata ‘yar tsana ce da wani kamfani a kasashen turawa ya kera wacce namiji zai iya yin jima’i da ita. 

‘Yar tsanar mai cikakkiyar sura irin ta mace, za a iya juyata da kuma sarrafata ta yadda zata gamsar da namiji. An kiyasta kudinta zai kai Naira Dubu Dari Takwas (#800,000). 

Tuni dai wasu mazaje suka fara yiwa mata shagube a kofofin sadarwa na zamani bayan bullar ‘yar tsanar suna masu cewa a yanzu za su daina fuskantar wulakanci, bacin rai da takura a wajen mata; wata alama dake nuna cewa watakila ‘yar tsanar tayi kasuwa a Nigeria. 

Tab Allah ya kyauta mani Komai Ya Lalace, Iron Haka Ne Ke Kawo Annoba A Ciki Jama’a

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.