Bidiyo Fada:- A Ba Hamutta Iska A Zauna Lafiya

114

- Advertisement -

Da Kyau Wannan Wasa Yayi Mai Taken A Ba Hammata Iska A Zauna Lafiya.

A wani wassanin da ake yi a kowace farkon shekara a kasar Peru, mutanen da suke da tsama a tsakaninsu suna haduwa su ba hammata iska wato su dambace domin kece rainin da ke tsakaninsu sannan su yafewa juna a cikin sabuwar shekarar. 

Mutanen sun yarda cewa hakan yana taimakawa wajen samun zaman lafiya da kwanciyar hankali a cikin al’ummarsu saboda babu sauran wata jikakka.

Ga Reku Maziyartan Wannan Shafi Na Mu Presshausa.com Idan Kuna Jindadin Abubuwan Da Muke Kawo Muku Kuyi Comments.

Muna Jiran

DOWNLOAD VIDEO 

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.