Waka: Jamil Jadda Yanzu Kano Tana Hanun Ganduje

206

- Advertisement -

Waka “Jamil Jadda Na Garko “Waka Ke Nan Da Shahararen Mawakin  Ya Sake Yi.

Wanda Ya Saki Wakar ( Kwankwaso Dojal Ba Mahadi Ne Ba ) Kamar Ya Yadda Kukan Sani Ne Cewa Kungiyar ” Kwankwasiya Da Gandujiya ” Babu Shiri Tsakanin Su Wannan Shine Musababin Muhaura.

Domin Kuwa Idan Anka Bari Kwankwaso Ya Shigo Kano To Za’ayi Barna Da Zub Da Jini .

Ku Sauke Wannnan Waka Domin Jin Sababin Baitukan Da Hafizin MawakinNa “Abdullahi Umar Ganduje ” (Jamil Jadda Na Garko ) Ya Rera Masa.

Kayi Sauraro Lafiya:-

Download Music Now
Source © www.Pressloaded.com

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.