An Raunata Dan Wasan Hausa

75

- Advertisement -

Miliyoyin mutane a fadin duniya sun ga hotunan da mutane da jaridu suka buga ina jike cikin jini sanadiyyar sara har waje biyar da wasu azzalumai suka yi yunkurin halaka ni.

– Amma ba wanda ya san zahirin dalilin kisan da aka kusan yi min.

NAIJ.com ta samu labarin cewa jita jita da shaci fadi kawai ake, wasu su ce sata aka zo yi min. Wau su ce ai makiya ne da na tsonewa ido da dai dalilai barkatai. Gaskiyar abun da ya faru shine: Ina zaune wajen 11 na dare a kofar gidana da na koma a unguwar Ja’en dake Kano, kusa da layin shago tara.

Sai ga mutane tsaye kai na da makamai suka kama sarana, karshe suka ce min sun ga rubuce-rubace na da kuma banner da na yiwa gwamna, wanda M.D na RIWASA ya dauki nauyi. Kuma sun gargade ni cewa nan gaba kashe ka za mu yi.

Fitowar mutane yasa suka gudu.

Wannan labarin yafaru ne wata takwas da suka wce

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.