Aure Ba Wasaba Gaskiya Magana Sani Danja Da Maryam Yahaya

353

- Advertisement -

Shin wai dagaske ne Sani Danja ya auri maryam Yahaya ? Wannan itace tambayar da mafi yawan masu bibiyar harkar da kannywood take ciki suke yi.

A Dan tsakanin nan ne wani website ya rubuta cewa Sani Danja ya Shirya Auren Maryam Yahaya wnda hakan yaba Matar Sanin Mansurah Isah dariya had take fadin “yakamata Nima a gayyace mana ko cake ne inci”

Eh! Tabbas an nuna Sanin Ya auri Maryam Yahaya To amma a wani film mai suna Gidan biki vol. 2 Shirin Shahararren mai Gabatarwa Mallam Ibrahim Sharukh Khan. Ba wannan ne karo na da Ya shirya irin wannan shirin ba kwanakin baya ma ya shirya makamancinsa.

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.