Music:- Jamil Jadda I Stand With Baba Buhari ( Mu Ba Sata Ta Kawo Muba)

36

- Advertisement -

Rike Da Sunan Mawakin Naku (Jamil Jadda Na Garko) Jalim Jadda Na Garko Shahararen Mawakin Siyasa Ne Da Wakokin Zamani.

Wanda Ya Dauki Tsawon Lokaci Yane Wakoki Da Suka Shafi Siyasa Da Wakokin Lamarin Da Duniya Take Ciki.

Jamil Jadda Na Garko Ya Kasance Haziki Ilimantace, Da Allah Ya Baiwa Kaifin Basira Da Kwazo, Wannan Waka Yayi Yane Zuwaga Baba Buhari, Domin Duna Garin Cikinsa Da Gurin Zuciya Talakawa Zuwa Ga Baba Buhari Don Tsayawarsa A Zaben Mai Zuwa 2019.

Yayi Godiya Ga (Katimul Isalam Ganduje) Inda Ya CE A Gwamnoni Arewa Babu Wanda Ya Kai Ganduje Kishin Najeriya Da Yin Aiki Tukuru Ga Jaharsa.

Ku Sha Sauraro Lafiya:-

Download Mp3 Now

Source © www.Pressloaded.com

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.