An Hada Real Madrid Da Juventus A Gasar Zakarun Turai

28

- Advertisement -

kuma Roma zata fafata da Barcelona duk a gasar ta zakarun turai.

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid dai itacetake kare kambu bayan data doke Jubentus a shekarar data gabata a wasan karshe da kungiyoyin suka fafata.

Za a fara buga wasannin ne a ranar 3 da 4 ga wata mai kamawa yayinda za’a buga wasan karshe kuma a babban birnin kasar Ukraine wato Kieb.

Pls Kuyi Share Zuwa WhatsApp Groups Da Facebook Page’s 

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.