Music:- Sadik m sani idan Akayi Tambay Amsa Akeyin Jira ‘Yan Mata

371

- Advertisement -

Nine naku Sadiq M Sani:- dalilin dayaja hankalin mawaki sadik m sani harya koma wakar mata. Sabuwa Waka ta mai taken ( Idan Kayi tambaya Amsa Akejira)

Dalilin dayaja hankalina nafarayin wakokin mata sune ni mutum ne wanda nakasance ina tafiya da zamani kamar yadda hausawa sukace idan kaje gari kaga kowa da jela tokaima dauki kasa wannan dalilin yana daga ciki amma babban dalilin shine tun damacan nakasance ina matukar kaunar mata shiyasa nake tafida baiwata ta bangaren yabonsu kuma bawai naki yabon maza ne domin bana kaunarsu ba.

maza yan uwanane ina kaunarsu sosai amma nasan hakanma danayi zai kasance abin nishadi da farin ciki agurin yan,uwana maza.

Domin kuwa nasan suma zasuyi farin ciki kuma zasuso naci gaba da rera waka afannin mata ina godiya ga dukkan masoyana banware ko daya ba atsakanin maza da mata.
Ku Dauko Wannan Sabuwa Wakar shi nan kasa Kada Kumanta Zaku Iya share Zuwa Facebook Twitter WhatsApp groups.
Mungode Naku Har Kullin Sadiq M Sani kano.

Download Music Now

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.