Music:- Sadiq M Sani Limamin Mata, Mezan Fadi Mata

281

- Advertisement -

Assalumu Alaikum Da Farko Sunana, Sadik m sani kano. mai kida mai waka.

Nidai nakasance mawaki cikakke kuma makadi wanda asali ma ni abinda nafiyi abaya shine kida,dalilin dayasa nashiga harkar waka kuma nafara shine saboda matukar soyaiya dakuma kauna danakewa masoyana.

Alokacin dana fara koyon kida na fuskanci kalubale da dama wanda abokaina da sauran jama,a suke ganin kamar bazan iya ba kuma har wasu suke fadar abubuwa marasa dadi akai,to awannan lokaci nasamu masoya wanda suke karfafa min gwiwa akan abin wadannan masoya nawa sune wanda suka fara jan hankalina wajen ganin na tsunduma aharkar waka domin kuwa shi alkairi abune wanda yake duk dan halak baya mantawa dashi.
Nagode Masiyana Ina Al-fahari Da Ku Allah Ya Bar Zumunci. Nine Naku Sadiq Limamin Mata Kano.

Download Music Now
Kuma Turawa Zuwa Facebook Twitter WhatsApp Groups.

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.