Music:- Amdaz Haira Ke Na Baiwa Zuciyata

619

- Advertisement -

Sunana Abdallah Amdaz an haifeni a kano na tashi a kano Ni mawakine, Kuma Jarumin film din hausa Dana turanci, sannan Kuma ni marubucin Fina finan hausa ne, gefe guda Kuma ni Director ne na film.

Ni Abdullah Amdaz Nakanyi Wakokin Cikin Yare Kala Daban Daban A Iya Sani Na Babu Yaren Da Zakace Nayimaka Waka A Kansas Yazam To Banida Background A Kansas.

Nayi Godiya Ga Allah MadaukakinnSarki Da Yabani Ilimi Da Baiwa, Babu Abinda Zan Iya Biyasan Sa Shi Face Soyayyar Annabi Muhammad S.A W Domin Shi Muka Zo Duniya Haka Dominsa Zamu Koma.

In Abdullah Amdaz Na Kara Godemuku Masoyana A Kullin NakanyinAlfahari Da Ku, Na Gode Sosai A Bisa Soyayyar Da Luke Mun Allah Yasadamu A Ko Yaushe.

Duk Wanda keson wakokin biki suna ko siyasa ko birthday zai iya samun number din management dina +2348160626278

ZaKu Dinga Samun Wakokina A Wannan Shafi Na Pressloaded.com Da Shafin Presshausa.com A Koda Yaushe.

Fatan Alkairi Gareku Masoyana:-

Download Music Now

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.