Music:- Amdaz Kece A Cikin Ida Nuna

660

- Advertisement -

Sunana Abdallah Amdaz an haifeni a kano na tashi a kano Ni mawakine, Kuma Jarumin film din hausa Dana turanci, sannan Kuma ni marubucin Fina finan hausa ne, gefe guda Kuma ni Director ne na film.

Duk Wanda keson wakokin biki suna ko siyasa ko birthday zai iya samun number din management dina +2348160626278.

Zaku Diga Samun Wakokin Abdullah Amdaz A Koda Yaushe A Wannan Shafi Na Press loaded.com Tare Da Sababin Films Videos Sa Wakokin Sa Na Cikin Harshen Turanci Da Fulatanci A Kowane Yarema Zaku Iya Tsintar Wakarsa A Wannan Shafi Na Pressloaded.com Fatan Kasancewa Tare Samu A Koda Yaushe.

Kurike Da Sunan  Mawakin Baku Kjna Actor A Hausa Films Industry (Abdullah Amdaz).

Munayi Muku Fata Kasancewa Tare Damu Zuwa Wani Lokaci Lafiya.

Ga Wakarsa mai Taken (Kece Cikin Idanuna Kece Hasken Idanuna.)

Download Music Now

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.