Music Ali Jita Amina Sarauniya Ta Gaske

220

- Advertisement -

-Inah Kuke Masoyan Ali Jita Ga Wata sabuwar Waka Daga Bakin Sa Da Ya Rerawa Amina Wata budurwa CE Masoyiyata Tai.

Ku Saurari Mawakin Cikin Natsuwa Zaku Amfana Dashi Domin Yayi Kalamai Masu Ratsa Zucoyar Ku Masoya Ma’abota So,

Babu Shakka Ali Jita Shine Ya Kamata A Baiwa Sarkin Wakokin Soyayya Na Mata Cikin Hikima Mawakine Mai Kwakwalwa Da Iya Rera Waka.

Ga Dai Wakar Nan  A Sha Sauraro Lafiya.

Download Music Now

Source www.PressHausa.com

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.