Music:- Rarara Usaina CE Amarya, Rarara Na Buhari Mai Najeriya 

961

- Advertisement -


Mawakin Siyasa Dauda Kahutu Rarara Yau Ya CE Sai Ya Dana Tsohuwar Mortar Sa Da Ya Saba Tukawa.

Idan Bakuda Masaniya (Rarara) Wakar Auden CE Waka Ta Farko Da Ya Fara Rerawa A Tun Farkon Fara Wakar Sa, Yau Kam Ya Tuna Da Tsuhon Zace.

Itama Wannan Wata Wakar CE Ya Rera Ga Ango Da Amarya Mai Suna ( Usaina Sa Angon Ta Faruk Aliyu ) Waka r Gwanin Banshawa Da Son Saurare Domin Mawakin Yayi Kalamai Masu Dadi Tsakanin Ango Da Amaryar Sa.

Tab Wannan waka Idan Baku Saurareta Ba An Kwareku, Rarara Ya Faiyace Komai A A Cikinta.

Ga Wakar Nan A Sha Sauraro Lafiya.

Download Music Now
Source www.PressHausa.com

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.