Music Wakar Cp Wakil Singham Kano

548

- Advertisement -


Inah Kuke Masoyan Cp Wakil Singham Dan Sanda Mai Gaskiya Na Jahar Kano State. A Yau Shafin PressHausa.Com Na Dauke Da wAkar Sa Da Aka Rera Masa Domin Irin Tasa Bajinta.

Mawakin Da Ya Rera Wannan Waka Shine #Shaba Mai wakar Uwar Gida Ran Gida Idan Baku Manta Ba. To Ayau Shine A Cikin Wakr Sa Da Yayiwa Muhammad Cp Wakil Singham Dan Sanda Mai Aiki Da Gaskiya.

Ga Dai Waka Nan Kasa Kusha Sauraro Lafiya Masoyan Wakokin Shaba Kano.

Download Music Now

Source www.PressHausa.com

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.