Monthly Archives

May 2019

Musha Dariya A Yau Zallah

Wani Inyamiri ne ya halarci zaman kotu sai kuwa ya yi sa’a a ranar ana zaman sauraron karar wata mace da aikata zamba. Da aka kammala sauraron karar sai Alkali ya yanke wa matar hukunci daurin shekaru biyar ko kuma tarar Naira dubu dari…