Music:- Wakar Auren Adam A Zango ( Sabuwa )

538

- Advertisement -


Kamar Yadda Kuka Sank Cewa Shaharren Jarumin Nan Na Kannywood Adam A Zango Ya Kara Aure Na 6 Wanda A Kwanakin Baya Da Suka Wuce.

Adam A Zango Ya Auro Wanna Amaryar Tashi A Jahar Kebbi Mai  Suna ( Safiya ) Gimbiyar Jarumin Wassan Hausa Kuma Mawaki.

Allah Sanya Alkairi A Wannan Aure Nasu AllahbYa Basu Zuri’a Dauyaba Ameen. zaku Saurari Wannan Waka Daga Bakin Mawakin Hausa #umar_Mb kuma Wakar Tazama Abin So Abin Bansha’awa.

Gata Na Kasa A Sha Sauraro Lafiya:-

Download Music Now
Source www.PressHausa.Com

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.