Music Gyara Kasa Janar Buhari Yanzu Talakawa Ke Binka Bashi

434

- Advertisement -

Wannan Wata Waka CE Da Abubakar Shinkon Waka Ya Shirya Mawakin Yayi Wannan Waka Domin Tunatarwa Ga Baba Buhari, Akan Duk Wani Alkawali Da Ya Daukarwa Kasar Mu Najeriya.

Abubakar Shinkon Waka An haifeshi A Jahar Kaduna Kuma Mazauni Jahar Kano Dukkan Su Gidane A Gurinsa, Nan Bada Jimawa Ba Zaku Jinmu Dauke Da Cikakken Tarihin Sa Insha Allah.

Ga Dai Wannan Waka Da Yayi Domin Tunatarwa Ga Baba Buhari Da Alkawulan Da Ya Daukarwa Talakawan Sa.

Muna Godiya Abubakar Shinkon Waka Allah Kara Basira, Masoya Ayi Sauraro Lafiya.

Download Music Now

Source www.PressHausa.Com

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.