Music Wakar Auren Adam A Zango, Daga Abubakar Shinkon Waka

382

- Advertisement -

Inah Kuke Masoyan Wakokin Hausa Musamman Na Mawaka Masu Hazaka Da Daddadan Kalamai A yau Munzo Muku Da Wata Sabuwa Waka Daga (Abubakar Shinko waka).

Abubakar Shinko Mawaki Ne Mai Kaifin Basira Da Ilimi Wanda Yake Wakokin Hausa Nanaye Da Na  Siyasa Musamman Na Baba Buhari Harma Da Wakokin Aure Ko Birthday.

Ga Kadan Daga Cikin Wakokinsa, Wannan Waka Ya Rerata Ne Ga Jarumin KannywooD Adam A  Zango Domin Tayasa  Murnar Auren Sa Da Akayi Wadda Ya Aura A Jahar Kebbi.

Ga Wakar Nan Kasa Kusha  sauraro Lafiya.

Download Music Now

Source www.PressHausa.Com

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.