Matar Da Tayi Zindir A Lokacin Buga Wasan Zakarun Turai

225

- Advertisement -


Batun wata matar da tashiga cikin filin wasan kwallo jiya yayin da ake buga wasan karshe na cin kofin zakarun nahiyar turai.

Cikin ‘yan awanni ta samu followers sama da dubu dari biyar a Instagram kuma har yanzu tana kan samun mabiya.

Ayanzu batunta ya karade duniya baki daya.

Asalin yanda batun yake, ita takasance budurwan wanda aikata makamancin wannan shirmen awasan da akayi shekaran jiya, saurayinta wanda ya kasance ma wallafin bidiyoyi ne a shafinsa na youtube me suna “vitlizdtv” shi yakasance aikinsa ne adaidai lokacin da ake buga manyan wasannin duniya yakan shiga ciki da gudu yajawo tsaiko a wasan, daga bisani yadaura video din a shafinsa na youtube.

Sabida wannan ne yasa aka dakatar dashi daga shiga kowanne filin kwallo aduniya.

Ya bude sabuwar website yayinda yake bukatar samun traffic cikin kankanin lokaci,

Sabida haka ne yasa ya tsara shirin shida budurwarsa wacce tashiga filin wasa jiya da gudu kawai sabida samun video da zasu daura a sabon website da kuma achannel dinsu.

Zaka iya kallon video dinsu ta wannan link din


Akwai batun da yake cewa za’aci tararsu euro dubu goma €10k sai dai kuma sabon website din da suka bude yasamu karbuwa yayinda suka samu abinda yakai dala miliyan 4 ($4m) acikin awanni 4 kacal kuma haryanzu suna kansamu.

Shawara.

Arewa Bloggers wannan fa wata dabara ce ta samun traffic tareda tara kudi cikin sauki, kaima zaka iya shirya hakan da budurwarka ranarda za’ayi bikin rantsarda shugaba buhari aganta atsakiyar eagle square ta tunkari ina Buhari yake da wani alama ajikinta da zai nuna sunan shafinka tattareda ita, nan za kaga irin traffic da kuma dalolin da zaka samu aranar.

Source www.PressHausa.com

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.