Download Video:- Gaskiyar Mutuwar Rabi’u Rikadawa Jarumin Wasan Hausa

255

- Advertisement -


A Yau Ne Mukasamu Labarin Cewa Shahararen Dan Wasan Hausa Fim Nan Wanda Yayi Fice Fagen Futowa Uba A Masana’antar Kannywood Fim Mai Suna (Alh Rabi’u Rikadawa).

Anata Wallahpa Labari A Social Media Da Cewa Allah Yayi Masa Rasuwa, Ta Sanadiyar Hatsarin Mota, Wasu Kuwa Na Cewa Allah Ya Karbi Ransa Sanadiyar Hadarin Mashin.

A Halin Yanzu Dai Abin Ba’a Cewa Komai Domin Duk Duniya Ta Dauka Cewa (Alh Rabi’u Rikadawa) Ya Rasu, Daman Kowa A Cikin Sana’ar Sa Dole Sai Ya Fuskaci Kalu Bale  Na Sharri Ko Kage. 

Duk Wannan Ce-cekuce Ne  Na Karya Da Make Ta Rade radin Cewa Ya Mutu, Tabbas Alh Rabi’u Rikadawa Yane Nan Raye Da Ransa Haryanzu Allah Bai Tashi Karbar Ransa Ba,

Ga Babbar Shedarmu Ta Tabbacin Cewa Yane Nan A Raye, Wannan Mutuwar Da kuke Ta Gani Anata Yadawa A social Media Da Cewa Ya Mutu A Cikin Wani Sabin Fim Ne Da Suke Shiryawa Mai Fitowa Nan Bada Jimawa Ba.

Ga Shedar Video Inah Yake Karyata Hakan:-


Source www.Youtube.Com

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.