Download ​Video:-  Sadiya Haruna ta Tona Asirin Alasan Kwalle da yadda yaso Yin Zina Da Ita, A Kannywood

189

- Advertisement -

– Tsohuwar ‘yar wasan Hausa Sadiya Haruna ta tona asirin fitaccen dan wasan Hausa Alhassan Kwalle
– Ta bayyana cewa har Maiduguri ya bita akan ya kwanta da ita taki yadda

– Ta bayyana cewa babbar matsalar masana’antar Kannywood ita ce hassada

Tsohuwar jarumar masana’antar Kannywood Sadiya Haruna ta fallasa asirin yadda ta yi da babban jarumin shirya fina-finai Hausa Alhassan Kwalle.

Tsohuwar jarumar ta bayyana cewa yadda suka hadu da ita, ya nuna mata kuru-kuru cewar yana so yayi iskanci da ita, wanda har yanzu baza ta taba mantawa da cin amanar da yayi mata ba.

Ga abinda tsohuwar jarumar ta ce:

“Babbar matsalar masana’antar Kannywood hassada ce, kowa yana so yafi wani, baya so wani ya fishi, duk mutum mai ilimi ya kamata ya bar hassada, saboda idan mutum na hassada ba yadda za ayi ya cigaba a rayuwarshi.

“Sannan Alhassan Kwalle ka fita a ido, kada na sake ji kayi magana a kaina, haduwan da nayi da kai a Maiduguri babu yadda baka yi ba akan na kwanta da kai naki yadda,” a cewar jarumar.

Ga Dai Video A Nan Ku Kallah Daga YouTube:-


Source www.PressLoaded.com

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.