Hotunan yadda aka yi layya a kasashen duniya

123

- Advertisement -

Al’ummar Musulmi a fadin duniya sun gudanar da bukukuwan sallah Babba. Kuma muhimmin abu yayin bukukuwan shi ne yin layya.
Musulmi a Indonesia suna kokarin yanka shanuwa a yankin Java a ranar bikin Sallar layya.
Musulmi a Lenasia kudancin birnin Johannesburg, a Afirka ta kudu suka kokarin yadda tunkiya domin layya.
Mutane sun taru yayin da aka soke Rakumi domin layya a yankin Peshawar na Pakistan.

Musulmi maza sun taru domin layya da shanuwa a yankin Karachi na Pakistan.

Maza Musulmi na kokarin kwantar da babban maraki domin layya a Karachi na Pakistan.

Mahauta sun yanka rataye naman Ragunan layya da suka yanka aka gyara a Tehran babban birnin Iran.

Yadda aka soke Rakumi a matsayin dabbar layya a wani yanki na Peshawar na Pakistan.

Maza da yara sun taru domin kallon yadda aka soke Rakumi a matsayin dabbar Layya a wani yanki na India.

Musulmi a garin Ivie na Belerus sun yanka rago domin layya.

Falasdinawa a Khan Younis kudancin Zirin Gaza suna yanka Sa domin layya.

- Advertisement -

Leave A Reply

Your email address will not be published.