Browsing Category

Fatawa

Hukuncin Mata Masu Aikin Gwamnati

*Tambaya* Assalamu alaikum. Malam na ji wasu suna haramta aikin gwamnati ga mata, menene gaskiyar magana akan haka ? *Amsa* Wa'alaikumus salam To 'yar'uwa Allah Madaukakin sarki a cikin suratul Ahzaab ya umarci mace da ta zauna a…

Rayuwa Bayan Rabuwar Mata Da Miji 

A wannan gabar batun sun kasu kashi biyu, lokacin da miji ya saki mata, da lokacin da miji ya rasu ya bar mace .To a yau zan yi magana ne a kan rabuwar aure tsakanin miji da mata. Daga lokacin da miji ya saki matarsa daga lokacin za ta…

Sirrin Salatin Annabi

SIRRI SALATIN ANNABI ADARE MI'IRAJI MANZON ALLAH (SAW) yaga wani mala'ika me hannaye dubu akowane hannu akwai yatsu dubu bashi da aiki sai qirge da qididdiga sai Manzon rahmah((((S.A.W)))) yace ya jibrilu wane mala'ika ne wannan…