Browsing Category

Kalaman Soyayya

Buba Galadima Da Atiku Kansu A Game Yake

Ku na da labari cewa an yi Shugaban kasa Muhammadu Buhari ihu a majalisar tarayya lokacin da ya je gabatar da kasafin kudin shekara mai zuwa. Har yanzu wannan abu da aka yi yana cigaba da jawo ce-ce-ku-ce. Kakakin kungiyar nan ta PPCO mai…

Kuncin Soyayya Maza Da Mata

Ma fi yawan mata na kasancewa cikin kunci da tunani mai tsanani game da abin da suke so sai dai wani sa’in kuncin yana samuwa ne ta hanyar kuntatawa zuciyarsu musamman wajen rashin yin dace ga abin da suke so. Wasu matan sukan cusa wa…

Rayuwa Bayan Rabuwar Mata Da Miji 

A wannan gabar batun sun kasu kashi biyu, lokacin da miji ya saki mata, da lokacin da miji ya rasu ya bar mace .To a yau zan yi magana ne a kan rabuwar aure tsakanin miji da mata. Daga lokacin da miji ya saki matarsa daga lokacin za ta…

Ma’aurata Da Rayuwar Aure Mai Dadi

Matasa wannan sashi ne na musamman da muka kirkiro muku domin bayyana irin auren da mutum yake da muradin yi. Za a iya aiko mana da bayana dalla-dalla kan irin auren da ake matukar son yi tun daga kan irin yarinyar da kake so ka…

Soyayya Da Kauna Ta Aure

So da yawa mata kan kasa fahimtar ko namiji yana son su ko kuma shakuwa ce da abotaka tsakanin su da shi. Ga kadan daga cikin wadan su alamomin da za su tabbatar maki lallai namiji na son ki, kuma so na gaskiya da soyayya. – Tausayi :…